Larabeey – Jijjiga Ft. Adam A. Zango [Audio + Video]

Larabeey – Jijjiga Ft. Adam A. Zango [Audio + Video]


 Larabeey yasaki bidiyon wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Jijjiga.” Wanda yayi featuring din wakar shine Adam A. Zango wannan waka tayi dadi sosai gaskiya zanso masoya wadannan fitattun mawaka su kalli bidiyon wannan waka.

Zaku iya sauraran wannan waka ko kuma kudannan Larabeey – Jijjiga Ft. Adam A Zango Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarku ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Larabeey – Jijjiga Ft. Adam A Zango Mp3 Download

Post a Comment

0 Comments