Tofa kashi babu wani daga kafa abinda sukayi suma ayi musu, La Darra wa la Dirara.

Tofa kashi babu wani daga kafa abinda sukayi suma ayi musu, La Darra wa la Dirara.


 Jaridar labaranhausa ta rawaito cewa wasu yan ta adda sun shiga hannu shin ko menene yafaru zan so ku tsaya domin jin cikakken rahotan da shafin labaranhausa suka wallafa kamar haka.

An kam wasu mutane Hudu da ake zargin su da Pashi a kam hanya Har da kisa bayan wannan din kuma An kama su da Zargin Yin wa mata piyade a kan hanyar tasu idan sun tsare mota

Ke duniya ina zakije da mu be Fatan mu shine Ubangiji Allah ya sa mu dace, Kuma Ya Allah Ka Shiryar da duk masu aikata laifuffuka idan sun kasance masu shiryuwa ne

idan kuma ba masu shiryuwa bane ba Ya Allah kayi mana maganin su gaba daya, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

Post a Comment

0 Comments