Ga Mata: Ga yadda zakuyi hadin saukar da Ni’ima a gaban ku

Ga Mata: Ga yadda zakuyi hadin saukar da Ni’ima a gaban ku


 Mata da yawa suna fama da rashin Ni’imar da zasu jiyqr da Mazajen su dadi a lokacin jima’i, wanda hakan ya kan sa wani Magidancin yana kokarin karowa wata Matar domin samin biyan bukata.

A yanzu dai mun sake zuwa muku da wasu hade-haden maganin Ni’ima ga Mata, wanda zai na saukar muku da Ni’ima akai-akai.

(1) – Ki nemi man Zaitun mai kyau ki hada shi da garin Habatusauda da Zuma ki dinga diban cokali daya safe da yamma kina sha.

(2) – Ki dinga amfani da man zlZaitun da auduga kina inserting a gabanki.

(3) – Sai kuma Amfanin Rake: Shi rake da kike ganinsa shan sa yana da amfani sosai domin yanasaukar da Ni’ima a gaban Mace.

(4) – Kankana: Ana mata kirari da uwar ruwa idan kika dimanci shan Kankana abin dai ba’a cewa komai koda kuwa ita kadai kike sha, domin zata kara miki ruwa da Ni’ima.

(5) – Aya: Ki kasance kina cin aya domin tana saukar da Ni’ima.

(6) – Kwakwa: ita ma Kwakwa tana saukar da Ni’ima musaman idan kika hadata da dabino ko kuma ki hadata da dabino da madara ki hada ki sha.

Bayan wannan hadin maganin Ni’imar, ga wani ingancaccan maganin da zai gyarawa Amare ilahirin jikin su.

(1) – Man zaitun.

(2) – Nono kindirmo.

Idan kin samo wadannan abubuwan ga yadda zakiyi hadin nasu.

Sai ki hada su waje daya ki cakuda daga nan sai ki dauka ki shafa a kan fuskarki, daga nan sai ki samu ruwan dumi kina tirara fuskarki.

Post a Comment

0 Comments