Yadda zaka karawa gabanka girma cikin sauki

Yadda zaka karawa gabanka girma cikin sauki


 Ana hada wannan maganin karin kauri da tsawon Azzakarin ne da abubuwa biyu kacal, sune nama da kuma zuma.

Yadda mutum zai hada wannan magani shine, ya samu nama marar kitse ko kuma muce jan nama, sannan sai ya
tanadi zumar sa mai kyau marar hadi, bayan ka kammala wadannan kayan hadi naka sai muje ga yadda za’a hada.

Tun da farko sai ka yanka naman nan yanka-yanka gwargwadon yadda mahauta ke yanka wa masu abinci naman sayarwa, amma zai yi kyau kar yankan ya kasance kanana sosai, sai ka soya naman, amma ka lura da kyau kar ya kone don gudun kar a rasa wasu sanadarai masu muhimmmanci.

Bayan ka kammala soya naman nan sai ka zuba shi cikin ruwan zumarka daka tanada tun da farko, sai ka adana a mazubi mai kyau.

Kullum da dare sai ka dinga cin naman
nan yanka daya, da ikon Allah zaka sha mamaki.

Wannan hadi an jarraba shi kuma an samu biyan bukata, don haka mai karatu ka gwada zaka yi mana addu’ar alkhairi
daga bisani.

Wannan shine hanya ta farko yadda ake kara girman Azzakari a saukake.

Ita ma wannan hanya ce mai Sauki kwarai da gaske kuma kamar ta farkon bata da wahalar hadawa.

Hanya ce da mutum zai bi ya kara girman
azzakarin sa, wato kara kauri da tsawon Azzakarin sa.

Abubuwan da mutum zai tanada sun hada da, Albasa, Zuma da garin Habbatus Saudah, da kuma garin fijil.

Yadda zai hada shine, da farko zai markada Albasar sa bayan ya gyara ta, sai ya zuba ta cikin ruwan zumarsa ya gauraya su, sannan sai ya dora a wuta ya
dafa su amma sama-sama, sai ya sauke.

Bayan ya sauke sai ya zuba garin Habbatus Sauda da na fijil cikin hadin na Albasa da Zuma ya gauraya su sosai, ya
tabbatar sun gaurayu.

Wannan hadin zai dinga sha babban
cokali kullum da safe kafin ya karya kumullo.

In sha Allahu zaka bamu labari, idan hakan bai samu ba, muna fatan kayi
mana addu’a.

Post a Comment

0 Comments