Anyiwa Ali Nuhu ba’a akan shiga villa da alama yaji zafin abin
Anyiwa Ali Nuhu ba’a akan shiga villa da alama yaji zafin abin
Daman ance ka haifi da kuma baka haifi halin saba yanzu ku duba kuga yadda yar gidan Ali Nuhu taja masa ake masa bakaken maganganu akan wani abu wanda bai taka kara ya karya ba amma ake zagin mahaifinta nata
Fatima Ali Nuhu itace wacce ta fara fadar wata bakar magana akan wannan matashin dalibin wanda aka kamashi saboda yiwa matar shugaban kasa rashin kunya wanda bayan fitowar sa ta fada masa magana
Yayinda ake ta murna wannan dalibin ya dawo sai kuma gashi an kara jiyo wasu suna fada ta wani bangaren ba kowa bane illa Fatima Ali Nuhu dashi wannan matashin dalibin inda ya goranta mata cewa babanta bai taba shiga fadar shugaban kasa ba
Social media dai yanzu ta dauki dumi wanda babu wani abu wanda ake tattaunawa akansa sau wannan batun inda wasu suke mamakin ya za’ai ace wanna jarumin bai taba shiga villa ba anya kuwa wannan babu karya aciki

0 Comments