Saduwar Daren Farko Amarya da Ango


Saduwar Daren Farko Amarya da Ango


ABINDA ANGO DA AMARYA YA KAMATA SU SANI A DAREN FARKO

 Daren farko na ango da amarya wani baban dare ne da yake saka maza jin dadi da nishadi sosai amma kuma yana saka mata fargaba da tsoro saboda tinani jin zafi da suke jin labarin sa tin kafin suyi aure a wan nan dalilin ne wasu matan koda sunyi aure sunje gidan miji su tsoro ke hanasu yarda da sabon angon nasu.

Aduk lokacin da tsoron jin zafi a yayi saduwar farko ta hanaki yarda da mijinki alhalin shi kuma yana da bukata to zai nema yace zaiyi miki da karfi wanda hakan zai iya sa yayi miki rauni yaji miki ciwo a gaban ki kuma yasa duk jikin ki yayi tsami don a zahiri maza sunfi mata karfi.

Fo yana da mahimmanci ki nuna ma angonki kamar bakisan komai ba ki nuna mishi bakisan ana saduwa tsakanin mace dana miji bah aka nan ki nuna mishi kina dai jin labarin a wajen kawaye ko kuma cikin hausa novel kuma kinajin ana cewa da zafi daga nan saiki fara mishi shagwaba da magiya da yayi miki a hankali.

ABUBUWAN DA ZAKI KIYAYE A KWANCIYAR FARKO

Yana da kyau amarya ta sani a duk lokacin da kika matse jikin ki ko kuma kika nuna ma namiji karfi a kwanciyarku na daren farko to hakika zaiji miki ciwo wanda zaki kwana biyu kina jinya.

Don haka a lokacin da angon ki yazo miki zuwan farko ki saki jikin ki karki nuna mishi tsoro kuma karki kankame jikin ki kuma karki ture shi kita mishi shgwaba dai kina bashi hakuri da yayi miki a hankali don karya ji miki ciwo.

Kai kuma ango ka sani craw ba ko wace mace bane ake samun hanya a daren farko da yawan mata akan iya daukan kwana biyar ko sati daya ko sama da haka kafin ka sama hanya gaba daya kaji ka shigeta gaba daya.

ABINDA KE KAWO SAUKIN SAMUN HANYA A DAREN FARKO NA ANGO DA AMARYA

Kamar inda na fada muku cewa mafi yawan mata ba’a samun hanya a daren farko sai anyi da gaske wasu harda dambe wasu kuma sai anyi rarrashi wasu kuma sai anyi musu kyauta wasu ma sai an hada da magani wasu har sai anfada ma iyayenta san nan take yarda.

Abu na farjo da zai temake ku wajen samun hanya a daren farkon ku ko kuma bayan kwana biyu shine hakuri banda gaggawa don maza in sunga mata a gaban su basa iya iya hakuri ji suke kawai kamar sun sama naman salla ne koda yake dai naman ne amma danye to namiji kayi hakuri kabi abin a hankali don naka ne ba zai taba karewa ba.

Da yawan iyaye sukanba amarya magani don saukin samun hanya kuma don kar angon yaji mata ciwo tinda shi ba’a san irin maganin da yaje yasha ba shi yasa iyaye suke ba amarya magani kala kala nasha dana tsuguno dana ci dana shafawa da sauran su dai, haka nan akwai mai da aka shafawa a gaban mace da gaban namijin yana temakawa sosai wajen samun hanya cikin sauki, kai kuma namiji a lokacin da kazoo shiga indai b aka saba shiga wajen b aba zaka gane hanyarba sai kasa hannu kadan shafa wajen ka tabbatar wajen ne, to a hankali zaka dinga goga gabanka a gabanta dai dai wajen shigan kana dan kokarin turawa ciki a hankali a haka zakai tayi kona tsahon kwana nawa ne hark an azzakarin ka ya fara shiga ciki za zarana kan azzakarin ka ya fara shiga ciki shikenan Magana ta kare hanya ta bude kenan, sai kayi mata a hankali tinda kasan sabon shiga ne karka cire mata son abin tin daga farko.

ABINDA ANGO YA KAMATA YA FARA MA AMARYA A DAREN FARKO

A lokacin da ango ya shiga dakin amaryarsa a daren farko yana da mahimmanci su gode ma Allah daya hada su aure kuma suyi adu’a akan neman zaman lafiya da zuri’a masu albarka bayan sun gama wan nan ibada sai kuma ya fito da abinda yazo dashi suci daga nan kuma sai mene…..

Bayan ango duk ya gama ibada na adu’a da cin kayan kwalama a wan nan daren farkon sai yacigaba da jan amaryar sa da hira masu dadi da bata labarai akan inda akayi shagalin biki da wasu abubuwan da bazai manta dasu ba a lokacin yana zuwa zance wajen ta daga na sai yadan kwanta akan kafan ta ya nuna mata ya gaji a haka suci gaba da hiran su suna hira yana wasa da hanun ta ko kafanta ko wani waje dai a jikin ta amma banda kirjinta ko cikin wandon ta saboda tana tsorace ne dakai.

Haka zakuyi tayi har ka kai ga fara taba mata wajen da sha’war ta zai motsa wajen wuyan ta zuwa bayan kunin ta kana dan mata kiss a haka har ka fara kai ga kan kirjin ta da sauran wasu wajen na jikin ta da zai sata taji dadi a hakan zata fara fadawa cikin shaukin sha’awa amma dai gaban ta na faduwa saboda tsoro na daren farko daga nan sai a fara cire kaya a fara tinani inda za’a tafi babban sashi don zai wuya amarya tabar ango ya tafi gabanta kai tsaye saboda tsoro da tinanin zafi a haka zaita hakuri kana lallashin ta hark a samu abinda kake so.

A wan nan lokacin da ka gaba shafa jikinta da tayar mata da sha’awa babu abinda amarya takesa wanda ya wuce taji angonta ya shige ta dukda wan nan tsoron jin zafin na cikin zuciyarta amma sha’awa yasa ta ta manta zatayi ta nuna maka alamu saboda ita amarya ne akwai kunya a tare da ita bata saba ba to a hakan sai kayi kokarin faraway kamar haka….

A lokacin da kuka cire kayan ku gaba dayan ku zakaga tana jin kunya tana rufe jikin ta ga kuma tsoro a cikin zuciyarta haka nan zaka dinga lallashinta kana bata hakuri da kalamai masu sanyayya zuciya kana nuna mata babu abinda zakayi mata kuma babu zafi a haka nanzaka saita azzakarin ka wajen bakin farjin ta dama kun gama wassani farjin nata ya jike da ruwan dadi a haka zaka dinga kokarin saka gabanka a cikin nata kana sawa kana cirewa don karta ji zafi sosai in kayi sa’a ya shiga a ranar ko kuma kila sai ka auki kwanaki kafin ka samu hanya.

Related Articles

Post a Comment

0 Comments