Dan Musa Gombe – Ko Gezau Mp3 Download

Dan Musa Gombe – Ko Gezau Mp3 Download


 Dan Musa Gombe ya saki wata sabuwar wakar sa ta siyasa mai suna “Ko Gezau” zaku iya cewa kuma Ko Gezau Gwamna!! Ko Dardar Gwamna!! Ko Yau!! Abuga Gwamna!! Ko Yanzu!! wannan waka yayi dan takar gwamna na APC wato Inuwa.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kadanna Dan Musa Gombe – Ko Gezau Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Dan Musa Gombe – Ko Gezau Mp3 Download

Post a Comment

0 Comments