Yadda Ake Hadin Maganin Sanyi Sadidan A Gargajiyance Ba cutarwa

Yadda Ake Hadin Maganin Sanyi Sadidan A Gargajiyance Ba cutarwa


 Bayan samun tambayarku to miye sanyi da kuma Ire-Iren sanyi da kuma hanyoyin da za’abi domin warkewa ciwon sanyi ko kuma shawo kan matsalar sanyi.

Hakan ya bamu dama muka tuntubi masana akan wannan matsalar ta sanyi. Sanin mune matsalar sanyi tamkar matsalar dan kanomace inda idan katara mutum 100 zakaga acikinsu zaka samu 90 da suke fama da wannan matsalar ta ciwon sanyi.

Shi dai sanyi na daya daga cikin cututtukanda suke damun al’umma da dama kuma yana daya daga cikin cututtukanda keda magani kala-kala musamman a yankunan hausawa. Dafarko dai shi sanyi ya kasu kashi kamar haka:

Sanyin kashi

Sanyin mara

Sanyi mai sa kankacewar gaba

Sanyin raba ko fadama

Sanyin mata

Sanyi mai sa farin ruwa

Sanyi mai sa zafin fitsari

Sanyi mai sa kuraje

Sanyi mai sa kaikayin gaba

Sanyi mai sa kaikayin matsematsi

Sanyi mai sa jin zafi ga mace wajen saduwa

Sanyi mai sa ciwon mara

Sanyi mai sa fitar kuraje a gaban mace

Sanyi mai sa daukewar sa’awa, Da dai sauransu

Idan kana daya daga cikin masu fama da wadannan cututtuka na sanyi da muka lissafa da kuma wadanda bamu lissafaba indai har matsala ce ta sanyi to muna kira ga reka da ka jarraba wannan maganin Sanyi da zamu zayyana a kasa kuma don ALLAH idan ka dace to karkaji tsoron sanarda da yan uwa domin suma su amfana da wannan maganin.

Bayanin yadda zaka hada maganin sanyi

A samu Tafarnuwa Sili 5 Citta mai yatsu guda 1 babba,Albasa karama
guda daya.

Sai a yayyanka sa samu kofi a zuba ruwa kamar kofi 2 sai a zuba su a ciki a rufe a barshi zuwa washe garai(a barshi ya kwana) sai a tace.

A dura a kan wuta a tafasa shi,idan ya
wuce a saka zuma a sha kofi daya da safe daya da yamma.

Ayi haka kamar tsawon kwana 3 ko
safi 1 zaka ga result mai kyau da.
yardar Allah.

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan maganin zamu So karben ra’ayoyinku a sahen mu na tsokaci.

Post a Comment

0 Comments