Amfani da mahimmancin man Hulba a jikin mata da maji

Amfani da mahimmancin man Hulba a jikin mata da maji


 Amfani da mahimmancin man Hulba a jikin mata da maji

Assalamu alaikum jama’a barkanmu da sake kasance damu acikin wani sabon shiri namu wanda zamu shaida muku mahimmanci da kuma amfanin man Hulba ajikin mata da kuma miji wanda masu wayo tuntini sun riga sunsan haka wasu kuma yanzu zasu sani babu Shakka wannan man da kuke yana da matukar muhimmanci ajikin yaya mata harma da mazan

Musamman sabon aure wannan man yana taimakawa sosai wajen ganin sun kara ni’ima da kuma karfin sha’awa kai harma da maza masu fama kankancewar azzakari suna wannan man yana taimaka musu wajen girman azzakari

Ana amfani da wannan manne acikin abinci sannan kuma idan namiji Yana fama da sanyin ko kuma karancin sha’awa ko kankancewar azzakari yana iya shafa wannan man agabansa domin zai taimaka masa sosai wajen kara kuzari da karfin maza

Ita kuma mace tana shan wannan man acikin wani mahadin wanda Indai tana amfani da wannan man zai kara mata ni’ima da rahama ajikinta ta yadda maigidanta zaiji dadin saduwa da ita akai akai mudai kawai ku daure kuyi amfani da wannan man domin karawa kanku lafiya da kuma ni’ima a wajen mazajenku kaima mai gida daure ka haÉ—a wannan maganin zai taimaka maka sosai

Post a Comment

0 Comments