Kai tsaye bidiyan yadda aka jefi buhari a jahar kano daga saman jirgi shiga kagani

Kai tsaye bidiyan yadda aka jefi buhari a jahar kano daga saman jirgi shiga kagani


 Kai tsaye ga wani fai fan bidiyo da yake nuna yadda kanawa suka jefi Muhammad buhari wato shugaban kasa alokacin da yazo bude wata katafariyar gada da gwamna gaduje ya gina.

Idan baku man taba katsinawa ma sun jefi buhari har takai da an rasa ran mutane da yawa saka makon zuwan da buhari yayi jahar ta katsina, shin abun tambayar anan shine.

Talakawa sun fusata ne har haka sabo da daman irin wannan abun ne ba’a so ace talakawa sun kai wannan matakin wajan kiyayya ga shugaba amma a bisa alamu talakawa sun tsani buhari fiye da wannan mulkin nashi.

Dan haka yanzu zamu saka muku wannan fai fan bidiyan domin ku gani da idan ku sabo da ance gani yakori ji dan baka ku danna inda aka saka wannan katan rubutun kamar haka FULL VIDEO.

Post a Comment

0 Comments