Sanadiyyar Rasuwar Jarumi Awarwasa Innalilahi

Sanadiyyar Rasuwar Jarumi Awarwasa Innalilahi


 Da yammacin Ranar litinin 23 ga watan Junairu 2023 Allah ya yiwa jarumi kuma furodusa a masana’antar Kannywood, Abdulwahab Awarwasa rasuwa.

Ya rasu ne a Garin Jos Bayan Yayi fama da rashin lafiya.

 

Wata majiya da ke kusa da shi ta bayyana cewa ciwon nasa ya dade yana tafiya, domin bayan an yi masa jinya a Kano, daga bisani maigidan nasa ya kai shi Jos domin yi masa magani.

 

Information on how Awarwasa died This afternoon, Monday, January 23, 2023, God passed away the actor and producer in Kannywood, Abdulwahab Awarwasa. He died in Jos after suffering from illness.

 

A source close to him said that his illness has been going on for a while, because after he was treated in Kano, his boss later took him to Jos for treatment.

 

KU KARANTA WANNAN:

Ciwon Kunne👂🏻
Idan aka tatse ruwan ganyen mangwaro aka dan dafa shi, sai a rinka digawa a cikin kunnen. Wannan na maganin ciwon kunne.

 

Kunar Wuta
Sai a kona ganyen mangwaro har ya zama toka, sai a rinka barbadawa a wurin da aka kone, yana warkar da kunar cikin sauri zai bushe In Sha-Allahu.

 

Shakuwa da ciwon makogoro🗣
Idan kana shakuwa🗣 ko zafin makogwaro. Sai ka kona ganyen mangwaro ka shaki hayakin, yana maganin tsayar da shakuwan da kuma ciwon makogwaro.

 

Ciwon ciki
Idan kana yawan ciwon ciki sai ka sanya ganyen mangwaro a cikin ruwan dimi ka barshi ya kwana sannan ka sha da safe kafin kaci komai. In ka juri yin hakan zai warkar maka da ciwon ciki kowane iri ne in Allah Ya yarda.

 

Shan ganyen mangwaro a kai a kai yana kuma kara inganta garkuwan jiki kuma yana maganin hana kumburin ciki. Yana da kyau ka jurewa shan wannan ganyen mangwaro🍃 a duk safiya domin ganin yadda suga dake cikin jikin ka zai sauka cikin sauri. Allah (SWT) yasa mudace👏🏻

 

DAGA ABDURRASHID ADAMU AHMAD (DANBAIWA)

Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.

Post a Comment

0 Comments