Hotunan Gobarar Da Ta Tashi A Babbar Kasuwar Maiduguri (Monday Market)

Hotunan Gobarar Da Ta Tashi A Babbar Kasuwar Maiduguri (Monday Market)
 Babbar kasuwar Monday Makert dake jahar Borno, Maiduguri ta kama da wuta.

Gobarar ta tashi ne a ranar asabar da daddare wanda har izuwa ranar lahadi tana ci gaba da ruruwa inda jami'an kashe gobara ke iya kokari domin shawo kan ta.

Hotunan Gobarar Da Ta Tashi A Babbar Kasuwar Maiduguri (Monday Market)

Daraktan hukumar kashe gobara na jihar Borno, Umaru Kirawa wanda ya tabbatar wa kamfanin dillancin labarai na Najeriya afkuwar lamarin, ya ce hukumar kashe gobara ta jihar, tarraya da sauran hukumomin kashe gobara daga cibiyoyi daban-daban sun hada kai domin dakile gobarar.

Hotunan Gobarar Da Ta Tashi A Babbar Kasuwar Maiduguri (Monday Market)

Lokaci na karshe da Kasuwar Litinin ke cin wuta ya wuce shekaru 40 da suka wuce. Maiduguri tana cikin bacin rai a yau , abin da ya fi tayar da hankali shi ne rashin isa ga ‘yan kwana-kwana saboda tsarin kasuwar . Na rubuta wannan da idanu cike da hawaye da kuma karayar zuciya.
Hotunan Gobarar Da Ta Tashi A Babbar Kasuwar Maiduguri (Monday Market)

Post a Comment

0 Comments