Amfanin tsotsar Nonuwan Mace a likitance Da Tsotsar Azzakarin Namiji

 
Amfanin tsotsar Nonuwan Mace a likitance Da Tsotsar Azzakarin Namiji

 Nonon mace yana da jijiyoyyi da kuma namatayadda kana tabawa yake kai sakon zuwa ga jikinta ko kuma kwakwalwarta.

Maza nason tsotsar Nonuwan mace kamar yadda suma matan suke so a yabashi, amman wasu mazan suna daina shan Nonuwan matansu da zarar sun sami ciki sabida sun yadda da cewa ruwan Nonon mace yana da illah ga manya.

Yana taimakawa wajan dai-dai ta tsarin tafiyar jinin jikinta, sannan idan ana tsotsar Nonuwan mace na lokaci me tsawo yana sa bugun zuciyarta ya karu zuwa 110 a duk minti daya.

Sannan yana zamarwa mace kamar motsa jiki ne da kuma samun Karin lafiyar jikinta.

To ya kamata dul Namijin da yaji wannan bayanin yana yawan tsotsar Nonuwan matar sa domin samar mata da farin ciki da kuma lafiyar jikin ta.

Domin yin hakan ba karamin karawa mata jin dadi yake ba musamman ma’aurata domin suke da bukatar hakan

Haka Shima A Bangaren Tsotsar Azzakarin Namiji Yana Da Amfani

Amfanin Tsotsar Azzakarin Namiji a wajen Ma’aurata da kuma ai nihin hukuncin sa a Musulunci yayin Jima’i.

Matsananciyar sha’awar yin jimai, idan mutum ya kosa yayi jima’i fitinar sha’awar sa ko kamuwa da yawa zata iya sanya shi yayi saurin kawowa da zaran gaban sa ya shiga jikin mace, ba tare da bata wani lokaci ba.

Rashin wasanni tsakanin ma’aurata kafin saduwa ta yanda macen zata iya fara biyan bukatar ta da wuri kafin maigida ya fara jima’i da ita ta gaba da gaba, shima yana daya daga cikin musabbabin wannan matsalar.

A wata bidiyo da muka samu a yanzu zakuji yadda Sheikh Aminu Daurawa yake cikelken bayani akan, amfanin tsotsar Azzakarin Namiji da kuma hukuncinsa a Musulinci.

Kalli Bidiyan Anan

Post a Comment

0 Comments