Dan Uwa Yadda Zakiyi Hadin Maganin Saurin Kawowar Tare Da Kankacewar Azzakarin Da Namiji

Dan Uwa Yadda Zakiyi Hadin Maganin Saurin Kawowar Tare Da Kankacewar Azzakarin Da Namiji


 Hanyoyin magance saurin inzali suna da yawa , wasu hanyoyin na yiwa wasu aiki, wasu kuma sabanin haka , don haka ga hanyoyi kamar haka da mutum zai iya jarrabawa domin neman dacewa:

a) Rage Æ™osawa/Æ™agara. Mai saurin inzali ya kamata ya cire tunanin jima’i daga Æ™walwarsa a lokacinda yake saduwa da iyalinsa. Matsanancin tunani ko kamuwa da yawa kafin fara jima’i zai iya sanya mutum “ya Æ™one tun kafin ya tafasa”. Masana sun nuna cewa bujiro tunanin wani abu a cikin rai wanda ba jima’i ba marar daÉ—i a lokacin saduwa na Æ™arawa mutum tsawon lokaci ba tare da ya lura da hakan ba. ÆŠaukin jima’i baya biya, abinda zai taimakawa mai matsalar saurin kawowa shine, rage yawan tunanin jima’i ne yake aikatawa, ko kuma ya bar yin tunanin cewa yana yin jima’i ne domin samun gamsuwa wacce iyalinsa da yake sha’awa take biya masa. Kamata yayi tunaninsa ya kasance cewa yana aikata jima’i ne domin ya biyawa iyalinsa bukata farko kamin tasa. Abin lura, ka É—auka ma cewa ba jima’i bane kake yi a lokacinda kake tarawa da iyalinka.

b) A nemi kuÉ“ewa É—anya (okra) guda 5, a wanke sa’annan a yanke gutsun-gutsun a cikin tukunya, sai a sami kofi É—aya na ruwa a zuba cikin tukunyar sa’annan a É—aura akan wuta a rufe tukunya. Da zaran ruwan ya tafasa sai a sauke tukunya a tashe ruwan a kofin shayi , sai a zuba zuma ta bada É—anÉ—ano , a bari ya huce kaÉ—an amma asha da É—umi. Ayi haka sau 2 a rana har na tsawon kwana 10 ko fiye da haka. Kubewa nada sinadari mai amfani mai sanya jinkirin kawowa ga maza.

c) A nemi citta (ginger) musamman É—anya, a wanke a kuma karkare ta , sa’annan a dake ta , ayi shayi da ita , bayan an tashe ta a kofin shayi sai a zuba zuma ta bada É—anÉ—ano asha shayin da É—umi. Ayi hakan safe da rana. Citta nada sinadari mai zafi na “gingerol” mai sanya yawan gudanar jini ga laura , wanda hakan na sanya Æ™arfin gaba da jinkirin kawowa.

d) A nemi man na’a-na’a (peppermint oil) mai kyau, musammman É—an Misra ko na kamfanin Hemani (Pakistan) . A wanke gaba da ruwan dumi , a goge lemar sa’annan a shafa man ga zakari ya shiga fata, ga kai (glans) da tsawon sandar zakari (shaft) , amma banda kofar fitsari (urethra). Musamman a shafa idan zakari yana mike, sai jira bayan minti 10 zuwa 15 sa’annan a sadu da iyali. Man na’a-na’a na rage “sensitivity” na zakari , wato rage kaifin É—anÉ—ano da zakari keji ta yanda zai hana saurin kawowa lokacin jima’i. Haka kuma za’a iya amfani da man kanimfari (clove oil) mai kyau a maimakon man na’a-na’a. Bugu da kari, man kanimfari na maganin karfin gaba.

e) Fita daga gaban mace na ‘yan mintoci a lokacinda mutum yaji ya kusa kawowa, da kuma fita daga cikin farji da matse kan zakari da hannu (squeeze and pause technique/penis grip) a lokacinda mutum yake akan hanyar kawowa.

f) Bayan kawowar farko, kawowa ta biyu na zuwa da lokaci mai tsawo kafin mutum ya sake fitar da wani maniyyin a karo na biyu. Don haka idan mutum yana son ya daÉ—e bai yi inzali ba to ya tari jima’i a karo na biyu wanda zai bashi lokaci mai tsawo kafin yayi inzali.

g) Hanyoyin neman magani na musamman daga Likitan asibiti ko Malamin Islamic Chemist. Idan hanyoyin da muka zayyana basu yiwa mutum ba to sai yabi hanyar ganin É—aya daga cikin wadannan mutanen domin neman taimako. Akwai wasu hanyoyi da dama na magance mastalar.

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.

Post a Comment

0 Comments