Hanyoyi guda 6 da zakubi domin ku karawa mazakutar ku tsawo girma da karfi

 

Hanyoyi guda 6 da zakubi domin ku karawa mazakutar ku tsawo girma da karfi

Don haka zan maka bayanin hanyoyin hada Magungunan Karfin Maza kusan guda goma sha biyar, sai ka za6i daya ka gwada, insha Allahu za samu dacewa. In kuma kana bukatar wadanda muke hadawa sai kai min magana.

1- A samu garin Habbatussaudaa kofi daya, garin Zaitun kofi daya, garin Tafarnuwa rabin kofi sai Zuma kofi biyu.

Sai a hada su waje daya, sai a dinga zuba cokali daya a shayi ba madara ana sha kullum sau daya, bayan an ci abinci.

2- A samu Alkama gwangwani hudu, garin Habbatussaudaa kofi daya.

Sai a gyara Alkamar, a nika ta, a hade su waje daya. Kullum a zuba cokali daya a rabin kofi na shayi ba madara a sha.

3- A dimanci shan zuma cokali biyu a cikin ruwan dumi kullum.

4- A samu saiwar Burqu da itacen Zumbur sai a hada su waje daya, kullum mai gida ya dinga sha sau biyu.

5- A samu danyen kwai kamar guda talatin. Kullum sai a dafa guda daya, sai ka cire kwanduwar, farin kwan kawai za ka ci tare da yankakkiyar albasa.
Kullum ka ci daya har kwan ya kare.

6- A samu gaban Ayu, sai a saka a cikin zuma har tsawon kwana bakwai. Idan ya juku sai ka dinga lasar zumar har ka shanye.

7- A samu Gurji da Ayaba, sai a markada ayi lemon juice a sa zuma mai gida ya dinga sha.

8- A samu busasshen Muruci da garin Kashe-Zaqi da Farin-Magani da Farin -Mauro. Sai a hada su waje daya a daka a tankade. Sai ka dinga zuba cokali daya a shayi ba madara kana sha kullum sau daya.

9- Ka samu Man Zaitun mai kyau, sai ka dinga shan cokali daya kullum kafin ka ci abinci.

10-A samu Muruci danye, sai a shanya ya bushe. Sai a hada da kanunfari da citta a daka. Se ka dinga zubawa a shayi ba madara kana sha.

11- A hada zangarniyar zogale da citta da kanumfari da masoro a daka. Sai ka dinga zubawa a abinci kana ci.

12- Ka dimanci cin Dafaffen Muruci.

13- Ka sayi gaban dan Maraqi ko dan Akuya wanda ba a yi wa fid’iya ba, a dafa maka da kayan kanshi ay maka miyar kuka da shi ka dinga ci.

14- Ka samu man Kanunfari ka dinga shafawa a gabanka kuma ka hada Man Kanunfari da Man Zaitun ka dinga shan cokali daya kullum.

15- Ka samu Giginya ai maka juice din ta ko ka dinga shanta a haka.

16- Shan rake shi ma yana taimakawa sosai ga da maza mata.

Sai kuma ka guji yawaita amfani da lemon tsami da kanwa don suna rage karfi kuma suna rage sha’awa.

Amma fa duk wannan zai maka amfani ne idan ya zamanto basur bai ci karfinka ba. Domin Basur yana hada namiji biyan bukatar aure kamar yadda sanyin INFECTION yakewa mata.

Ana so ko da yaushe idan mijinki zai kusance ki yaji ki a matse kike, ba”a son lokacin da miji zai kusanci matarsa ya wuce siririf.

Don haka ya ke da kyau mace ta rika kula da gabanta kar ya bude.

Abubuwan da ke matse mace suna da yawa misali :

– Bagaruwa : Ana dafa tare da ganyen magarya, ko kuma ita kadai a rika wanke gaba dashi ko ki zuba a baho ki zauna a ciki da dumin kaman 30mins a kalla sau biyu a sati.

– Kanunfari : Ana dafashi a sha da zuma, amma ya kasance yana da dumi sosai. Ko kuma ki jika ya kwana da safe sai ki tace kisha da madara da zuma.

Ana kuma dafa ta a zauna a ciki da dumin ta. Ko a rika tsarki da ruwan.

Ko kuma a zuba kanun fari a garwashi na wuta, sai ana tsugunnawa sau 2 a sati.

– Kwallon mangwaro : Idan kika fasa zaki ga dan ciki fari haka, ana busar dashi a daka a kwaba da zuma arika matsi da shi bayan isha’I idan zaki kwanta bacci ki wanke ko kuma ki dafa dan cikin da bagaruwa ki wuni tsarki dashi ko ki zauna a ciki, shima a kalla 3x a sati.

Almiski fari ko ja: Ki daka kanunfari ki tankade yai laushi sai ki kwaba da miskin da man zaitun yawaita amfani dashi na matse mace sosai kuma kullum cikin kamshi, yana gyara macen da ta haihu sosai musamman da jinin haihuwa ya dauke, ki fara amfani dashi har tsawon kwanaki ar’bain (40).

Post a Comment

0 Comments