KOKUMBA AJIKIN MA’AURATA

KOKUMBA AJIKIN MA’AURATA


 #KOKUMBA: na daya daga cikin ‘ya’yan itatuwa wadanda masu aure ya dace suyi aiki dashi, haka zalika babban sirrin gyaran jiki na mata koda yake a wannan makala din kam dai bayani zamu kawo akan yanda ake aiki dashi wajen karawa mace ni,ima, da yanda zai karawa namiji kuzari wajen saduwa tareda dadewa

#KOKUMBA: yana samuwa a ko ina kake kawai jeka wajen masu sayarda kayan lambu ana samunsa shine dan itace da yake kamceceniya da gurji, maza da mata suna iya markadashi a zuba masa zuma abari yayi sanyi a firji a gauraya asha, wannan mace ko namiji kowa yana iya amfani dashi,

#KOKUMBA: masu cinsa a haka baya tasiri sai an hadashi da abarba, wannan shima yana daga cikin abincin itatuwa da larabawa suka aminta dashi kasancewar abincine wanda yake karawa namiji karfin maniyi da kara yawansa, hallau abinci ne me saka namiji sha’awa idan yana cinsa a kullum,

#KOKUMBA: masu yawan zama ko cin abu me kitse domin gudun girman tunbi ko teba ko kuma Karin kiba, ana iya yin shayin kokumba da lemon tsami, yanda akeyi ana yanyankasu a ruwa asaka ganyen na’a na’a sai atafasa sannan a zuba zuma kadan amma sai bayan an tace, sai asha da safe kullum kafin aci abinci, wannan yana temakawa wajen kone kitse da narkarda abinci ajikin dana dam.

MATSALOLIN MATA { 4 } ingantattu  magunguna

NI’IMA GA NACE ( 1 )
duk macen dake San samun ni’ima a jikinta tota likewa wannan sinadarin. kuma Ana hadin ne da dare idan sun jiku da safe ake sha.

▪ asamu kankana ( water milon) meyashi se a fafe samanta da wuka Ayi mata kofa.

▪ asamu kaninfari ( clabe) a dakashi a zuba a cikin kankanar.

kwakwa (coconut) kwallo daya a fasa ta a zuba ruwan cikin kankana sannan kwakwar ma a nika ta a zuba cikin kankana.
sai a rufe kankana sai da safe sun jiku sai uwar gida ta shanye ruwan tas sannan ta cinye kankana.

✏ AMFANIN KAYAN ITATUWA A JIKIN MACE ⭐

✏ TUFFA ( apple) matsayinta a jikin ki zai Kara miki ni’ima a jiki kuma jikinki ya ringa laushi yana kyau ba kamar wasu matan ba inka taba jikinsu naji tauri kamar namiji.

✏ RUWAN ABARBA: shi ma yana da kyau mace ta rinka markadawa tana tacewa tana sha da sugar ko zuma.

⬛ RAKE: shi ma yana karawa mace ni’ima kuma yanada amfani matuka a jiki, yanda yake da zakinan da ruwa to haka mace zata ringa jin ni’imar na karuwa.

⬛ AYA: shi ma duk tafiyar su daya da rake, ayar anaso irin bula-bulanan tana da matukar muhimmanci gurin mace tana da ni’ima kubar raina ta hakama aya idan yaji madara mai kyau.

✏ BAWON BAGARUWA: shi kuma wani sirrin ne Wanda idan mace na son ta zama kullum a tsuke kamar sabuwa ta dunga dafa bawon tana shiga kamar yadda ake shiga ruwan dumi in kin haihu.

♥ Ni’IMAR GA MACE (²) ♥

ni’ima a wajan mace ba karamin tai maka mata take ba a gidan miji domin idan kina da ni’ima dole kina birge maigidanki idan kina San hakan sai kiyi wannan hadin.

★ zogale
★ dabino
★ kwakwa
★ madara
★ zuma

Ku samu zogale Ku wanke shi Ku nika shi tare da dabino da kuma kwakwa sai Ku tace kusa zuma tare da madara sai Ku saka yayi sanyi bayan kungama sallar mangariba sai Ku sha

Post a Comment

0 Comments