Allah Sarki Mome Gombe Yanzu Yanzu An Kirki Labarin Karya Akan Auran Ta Da Hamisu Breaker

Allah Sarki Mome Gombe Yanzu Yanzu An Kirki Labarin Karya Akan Auran Ta Da Hamisu Breaker


 Allah Sarki Mome Gombe Yanzu Yanzu An Kirki Labarin Karya Akan Auran Ta Da Hamisu Breaker

Yanzu-Yanu: Mawaki Hamisu Breaker ya bayyana gaskiyar al’amari ga mutanen da suke cewa shiya kashe auren jaruma Momee gombe
Kamar yadda wasunku suka sani jarumar masana’antar kannywood Momee gombe ta shiga kannywood ne ta dalilin wasu mutane wanda kowa yake zagin dasa hannun su aure jaruma Momee gombe ya mutu har ma ta koma shirin fina-finan kannywood.

Maimuna Abubakar wacce aka fi sani da Momee gombe shahararriyar jaruma ce a masana’antar kannywood wanda take kan ganiyar sharafinta a cikin shirin fina-fina kannywood din da kuma wakokin h

Tun farkon shigowar jaruma Momee gombe masana’antar kannywood ta shiga ne tana matsayin bazawara ma’ana tayi aure amma tabar gidan mijin nata, inda aka ganta a cikin wani shiri na masana’antar kannywood.
A wani dogon bincike da akayi angano jita-jitar da aje yadawa akan jaruma Momee gombe wanda ake lakabawa shahararran mawaki Hamisu Breaker, bayan labarin ta ya fita kan cewa ita bazawara ce sannan kuma angansu tare da mawaki Hamisu Breaker.

A wata bidiyo da muka samo wanda zaku ganta a kasa zakuji yadda mawaki Hamisu Breaker yake cikekken bayani akan jita-jitar da ake yadawa ana cewa shi ya kashewa jaruma Momee gombe auren ta sannan kuma ya sakata a cikin kannywood.

Duk wanda yasan mawaki Hamisu Brealer to tabbas zai iya sanin jaruma Momee gombe sabida tun farkon shigowarta masana’antar kannywood tare ake ganin su suna harkokin su a cikin bidiyon wakokin da Hamisu Breaker yake wallafawa.

Ga bidiyon nan domin kuji cikekken bayani daga bakin mawaki Hamisu Breaker.

Post a Comment

0 Comments