Hadin da zaki yiwa kanki domin saka maigida kukan dadi a lokacin saduwar daren farko

Hadin da zaki yiwa kanki domin saka maigida kukan dadi a lokacin saduwar daren farko


 Duk macen dake son mallakar mijin ta cikin sauki, akwai hanyoyi daban daban da ake yin hakan ba tare da anjewurin boka ko malamin tsibbu ba. Akan gadon ki zakiyi wannan aikin lokacin da kuke kwance domin raya sunnah madaukakiya.

Duba da Korafe-Korafen da suke Zuwar Mana Sakamakon Mutum yayi Aure. Sai a wayi Gari Su Tsinci Kansu Cikin Babbar Matsala a daren Angwanci Wanda shine dare Mafi Mahimmanci a Wajen Ango da Amarya.

Amma wannan Daren yakan zama Dare mafi Muni ga Amarya da Ango, Ko a wayi Gari a wannan dare ya Zama mafi Shigar da Damuwa a zukatan Mutane biyu (Ango da Amarya) da suka dauki Watanni ko Shekaru suna Farantawa Junansu.

Tin daga Ranar da suka zama masoya guda biyu suna Kokarin Farantawa Junansu, tin daga wannan Ranar da suka Hadu a Matsayin Masoyan Juna. Sai a wayi Gari a Daren Angwanci sun Rasa Duk wannan Farin ciki da yake Lullube dasu a baya. Sakamakon Amarya ta sami Angonta ba yadda ta so ta same shi ba.

Ana Samun Wannan Matsalar, Sakamakon Rashin Samun Biyan Bukatar wannan Amaryar daga wajen Angonta.

Wallahi Yana iya Faruwa Ango ya shiga dakin Amarya. Bayan Abokanansa sun Raka Shi. Idan sun tafi sun Barshi. Sai ya kasa yiwa Amarya komi, Zaiji Kamar Ma ba Namiji ba.

Gabansa ya kasa ko Motsawa ko kuma ya wayi Gari Bashi da Wadataccen Ruwan Maniyyi Wanda hakan zai Iya kaishi ga Rashin Haihuwa ko kuma a wayi Gari ba zai Iya dadewa yana Iya Saduwa da Wannan Amaryar tasa ba. Minti biyar ko Goma ya Gama Ya Hakura. Wanda ba Mamaki Kuma Ita Daga Lokacin ne ma take Bukatar sa.

Amma Kuma Babu Labari Sai dai Barci Ita Kuwa zata kwana idonta Biyu a cikin Damuwa da Bacin Rai.

Wallahi Akwai wanda ya zo ya same Ni kamar zai yi Min Kuka Yana Gaya Min Matsalar da ya Fuskanta a daren Angwanci. Wai Amarya ma Fushi take yimasa. Anan ne na Zaunar da shi, na Bashi Kyakykawar Magana.

Na Nuna masa cewar Daman ana iya Samun irin wannan Matsalar Na Nuna masa cewar ba fa ta kansa aka fara ba Anan Na Bashi Abubuwan da suka dace Tin daga wannan Ranar bai sake dawowa ba, Bayan Mun Hadu wani Lokaci Ya Nuna Min Cewar ae ga matsala ce ta Kawo shi Tinda babu wannan matsalar kuma shine bai dawo ba.

Sabida haka Shi Wanda aka sanya Masa Ranar Aure Yana da kyau Ya Tuntubi masani ilimin magani da zasu hadashi yayi tsaf ,yasha magani kamar yadda amare sukeyi tun shaura wata 6 bikinsu ko wata 3, ka samu a hada maka Abubuwan da ake Bayarwa na Angwaye. Insha Allahu ba zaka Nemi Taimakon kowa ta wannan bangaren ba Sai dai Kawai ka Nemi Taimakon Allah.

Sai dai Kuma yana Faruwa wani ya Baka Maganin Bature Sabida Haka Kada ka Sake Wani ya Baka Magunguna irin na Bature. Sabida Illar da yake Haddasawa kamar Haka:

Lalata Ido, Yawan ciwon Kai, Toshewar hanci, Kasala, Yoyon Fitsari, damuwa, fitsarin jini, Mantuwa da rudewa qaiqayin maqogwaro,bushewar baki, kuma duk wanda ya dade yana amfani dashi gabanda zai daina aiki.

Sannan Amfanin sa a Jikin Mutum na Iya Wannan Lokacin ne Kawai.

Post a Comment

1 Comments

  1. Kai wani irin jahiline wawa kawai ban satan content ba abinda da ka iya jahili kawai, da Kai Nake JAHILIN CEO

    ReplyDelete