Tsaraba ta musamman ga masu niyyqr yin auren farko domin tabbatuwar lafiyarsu

Tsaraba ta musamman ga masu niyyqr yin auren farko domin tabbatuwar lafiyarsu


 Wannan wata tsaraba ce mai ban mamaki musamman ga ‘yan mata masu niyyar aure ko Amarya kai harma da uwargida sarautar mata.

Shi wannan hadin yana kara ni’ima da nishadi sannan kuma yana magance matsalolin dake rage martabar mace yana kuma sa juriya yanda akeyi shine.

(1) Karas sai ki yayyankashi kanana kanana sai ki shanyashi ya bushe.

(2) Zangarniyar zogale kwara daya 1.

(3) Garin jir-jir na asali.

(4) Garin dabino.

(5) Rumzali.

Idan kin samo wadannan abubuwan sai ki hada su guri daya ki dakesu sai sunyi laushi sai ki hada da mazankwaila sai ki rinka sha karamin cokali da nono sau
daya a rana, shima wannan hadin yana da kyau.

Sai kuma gyaran Farjin Macen data haihu.

Wannan wani bayani ne mai muhimmanci musamman ga matar data haihu takeson gyaran jikinta da kuma matsewar jikinta ko gabanta cikin sauki.

Sannan kuma zai kame jijiyoyin da suka saki kuma yana maido da martabar ‘yar mace kuma gaskiya wannan hadine mai ban mamaki yanda za’ayi shine sai a samu wadannan abubuwan kamar haka.

(1) ‘Yayan bagaruwa.

(2) Gishiri.

Wadannan abubuwan a wurin masu kayan magani zaki samu in sha Allah sai a tafasa su sosai bayan ya huce sai a rinka zama cikin wannan hadin mai albarka har tsawon sati biyu biyu, sannan kuma sai ki hada da zuma da man zaitun da habba kina matsi dashi.

Post a Comment

0 Comments