North East development commission zasu bada training kyauta ga yan North East kadai.
Kamardai yadda wasu da yawa suka amfana da wannan tallafi wasu dawa sun sanshi wasu kumabasu sanshibah haryanzu
Toh ga wanda basusan tsarin ba, tsarin kungiyar North East development commission ne zasu samu bada training kyauta ga yan North East kawai wato jahohi kamar haka
Gombe
Borno
Bauchi
Yobe
Adamawa
Taraba
Jahohi shida 6 da suke Arewa Maso Gabar kuma koda ba a johohin aka haifekabah indai kana zama a cikin so toh zaka iya shiga wannan tsarin
Za a bada training dinne akan abubuwa guda uku
Graphics design
Satellite installation
Smart phone repair
Don haka inkana shaawan daya daga cikin wa dannan saika kage ka cika
Yadda zaka cika tallafin NEDC na training kyauta
Da farko ka shiga nan https://admin.nedcresourcecentre.org/register kana shiga zakaga form ya budema wanda ake bukatan ka cike bayananka amma ka tabbatarda cewa baka tabah budewa bah don indan kanada account biyu to za ayi disqualified naka
Saika cike duk wani abunda ake bukatan ka cike saika kaje kayi submit kanayin submit zasu turama da username da kuma password naka ta email din da kayi cike dashi saboda haka a lura da kyau wurin sa email a tabbatarda ansa email mai kyau saboda zasu turama password dinka dashi
Idan suka turama saika dawo kayi login ka karisa register naka katabbatarda cewa ka cike duk kan abunda ake bukata.
Allah ya bada sa a kuyi sharing wa sauran mutane dan su anfana
0 Comments