Movie: Albishir Season 1 Episode 6

Movie: Albishir Season 1 Episode 6


Movie: Albishir Season 1 Episode 6 Download Mp4

Muna gabatar muku da sabon shiri mai dogon zango daga kamfanin North East Record.

Bayan nasarar da aka samu wajan kawu muku shirin 'Wuff' da ya kayatar kamfanin Lilin Baba Web Series sun kara kowa muku sabun shirin su mai dogon zango.

Albishir shiri ne yake fadakarwa, ilimantarwa, da nishadantarwa, soyayya, cin amana, butulci, ha'inci, yaudara da rashin mutunci.


 


DOWNLOAD EP6

Post a Comment

0 Comments