Addu'ar Neman Aure Ga Mace Ko Bazauwara? Da Kuma Wacece Mace Tagari? Yaya Ake Gane Su.

 

Addu'ar Neman Aure Ga Mace Ko Bazauwara? Da Kuma Wacece Mace Tagari? Yaya Ake Gane Su.

Kuma bayani ne game da "wacece mace ta gari, kuma yaya ake ganesu ko kuma yaya Suke har idan namiji yayi ido biyu da su.

  1. Daya daga ciki shine, idan har mace tazo tayi ido biyu da namijinta a lokacinda yadawo, to zai ji wani iri a jikinsa harwani lokaci zai ji a jikinsa wani iri kuma zai ji jikinsa zai yi sanyi.
  2. Kuma zakaga tana gaggawa a bisa duk abinda mijinta yagayamata tayi to zakaga tana rawanjiki in ba har tagama ba to hankalinta ba zai kwantaba sai har ta gama.
  3.  Itace Wanda har idan taga hankalika yatashi to baza ta iya zamaba, ko kuma idan ta ga kamar ta baya maka rai sai tayi kokarinta ta ga zuciyar ka yayi haske. 
  4. Zakaga ba ta wasa da addini Kunlun zakaga tana yawan yin nafila da sauran ibadu.
  5. Zakaga bats wani wasa da duk wani hakkin namijinta Wanda Allah ya dauramata.
  6. Kuma duk wani sirrin mijinta ba zata bari wani yasaniba, duk wani hiranda ta yi tare da mijinta baza ta taba wani yasaniba ko da kawayentane, dan yawancin mata duna gaya was kawayensu duk abinda sukayi ta wajen kwanciya, amma mace tagari baza ta gayamusu komai game da gidanta ba sai dai ayi hirar wata rayuwa kawai amma banda na aure.
  7. Kuma itace mace a duk lokacinda mijinta baya gida, to baza ta taba leka ko bakin kofaba da kuma kiyaye duk wani dukiyarsan da yabari da sauransu.
  8. Ita ce kuma tana kiyaye da duk wani al'amarin gida game da kamar yaranda suna gabanta ko da ba nataba ba zatayi musu babbanciba dan kakkinsu yana wuyanta da sauran hakin da yakrr wuyanta.
  9. Kuma ita wanda take girmama iyayen mijinta kamar nata. Kuma tana taimaka was yanuwan mijinta batare da wani ba chin rai ba.
  10. Ita ce wanda zakaga tana zama da kishiyarta da makwabtar su bawani abinda yake shiga sakaninsu kamar fada da sauransu.

                                 WANNE MIJI NAGARI.



Yawanci a rayuwa idan kunduba yanayin rayuwa game da dan adam, amma yawancin zakaga ana cewa Allah yabaka mace nagari amma baza kaga ana kiran namijiba, to wai me yakefaru sai ace Allah yabamu mace nagari. To bari muga meyake sa a San namiji nagari:

  • Nafarko shine zakaga yana kulawa da iyalansa towo da miya a ko taina ciki da wake.
  • Kuma yana yimusu ishesshen sutura ga su har idan zai yi ma Kansa sutura to Shima sai yahada da su gaba daya baza I so Kansaba.
  • Kuma shine namijinda yakan yi hakuri ga ko me yasamesa ko da na bacin rai ma sai kaga baya nuna fushinsa.
  • Namiji shine kuma wanda zakaga lokacinda ya aure wanda yakeso sai kaga bayan anyi auren sai kaga yafara sonta feya da ka min ya aureta kuma zai yimata wasa kaman yaro yana sa mata abinci kamar yarinya karama.
  • Kuma yazam yana da kishin matarsa, duk wanad baya kishin matar sa to wannan ba miji na gari bane.
  • Kuma yazama ya dauki aure a masayin ibada, ba wai kai ya dauki aure wasa kokuma yana wasi wasi da shiba.
  • Yazama ya dauki matarsa ita ce abokiyar wasan sa, kuma abokiyar hirarsa, kuma kazama mai yimata zoliya a ko da yaushe dan faran ta mata rai yakan sa ko da yaushe tana nemanka ta ganka.
  • Miji nagari baya zagin matarsa, kuma ko da bayan idonta baya zaginta, ko da wani abu yafaru da shi da ita, subiyu kawai a sakaninsu za su sassanta ba wanda zai ji daga waje.
  • Shine wanda yake zama da iyalinsa a cikin farinciki a ko da yaushe ba wani zalinta ko cin mutunci.
  • Shine a koda yaushe idan matarsa ta bashi shawara zai duba yagani har idan shawaranta yai, zai amfanidashi ba wai kawai idan matarka ta baka shawara sai kayi banza da shiba.
  • Kuma baya yiwa matarsa karya, kuma a koda yaushe yakan gaya mata gaskiya ba karya.
  • Kuma a koda yaushe, yana baiwa iyayen matarsa daraja kamar yadda yakan bawa iyayensa.
  • Kuma yan'uwanta, ya dauke so tamkar danginsa ne, ba wai kawai sai yan'uwansa ba, kowa nashine har idan yana da abin hannu har idan yana taimakawa nashi, to sai ta taimakawa ita ma nata, to shine wannan na gari.
  • Kuma kowane namiji nagari, yakan yabon matarsa koda shekarunta yazama yaja bai wai sai ka juyemata baya ba dan ta sufa, zai yi kokari yaja ta jiki dan yanuna mata fa har yanzu babu kamar ita.
 A rayuwa daman a ko da yaushe ana samun sabani sakanin mace da namiji, amma a koda yaushe zakisani mijinki ko yana jin maganarki, ko itama matarka tana jin maganarka, amma yawancin dai abinda yasa maza basason jin maganar matanso, yawancinsu auna da dogo baki, wato abinda muke nufi da dogon baki shine, zakaga mace wai idan mijinta yayi shawara da ita, sai kaga taje tana gayawa kawayenta akan ai duk abinda ni nagayamasa baya wucewa, kowane shawara nagayamasa sai yabi.

To kagani wannan baya da kew zai sa tazama har idan ta bashi shawara har idan baiyi amfani da shawaran da ta nashi ba sai kaga sunfara masifa akan ta bashi shawara yaki bi. Shiyasa wani lokaci idan wani namiji matarsa ta bashi shawara ba zai nuna mata zai yi amfani da wannan shawarba a idonta, amma idan ya jeyi abinda yake so yayi to annan zai yi amfani da wannan shawaran da ta bashi

.

                                GAME DA NEMAN AURE MACE





A kawaim wasu abubuwan da a lokacin su annabawa wan suka wallafa wa mace har ida tana ne man aure. Amma yazama kinsamu nasuwa, bawai kina wassi wassi ba, duk abinda zaki har kina so ki mikawa allah kukanki to yazama kina nase da kuma ki tara hankalinki waje daya.

A kwai wasu addu'ar da ake yi gameda wannan mace mai neman aure da gaggawa, zatayi alwala a lokaci daya sai takaranta wannan addu'ar amma bawai kunlum sai ranar talata sai ta fuskanci alkibla ta karanta wannan "wuridi"

  1. Allahummah Swalli Ala Muhammadin wa'aali Muhammad. Kayishi kafa (100) lokaci daya
  2. Ya Hayyu Ya Qayyum. Shima so (100)
  3. Allahummah Shaafiy Kulla Mareedh. Shima sau (100).
  4. Assalamu Alaiki Yaa Zainab Binti Amirul Mumini. Shima sau (100).
Zaki karanta su wannan addu'ar a lokaci daya, wato zama daya, sai ki daga hannunki sama ki mika kukanki ga allah? Allah in har ka kai masa kukanka zai biya maka bukatanka, sai ki ro keshi yabaki miji na aure kuma nagari, insha allah zakiyi mamaki. Kowane damuwa idan kana dashi to ka mika kukanka ma alla zai amsa maka duk wani bukar da kake nema in sha allah.

Kuma shiwanna addua' ama yinsa ne a kowane ranar kowane rana amma sai ranar talata ake yinsa, kuma yakamata idan har anyi wannan addu'ar ayi kokari ayi "Sadaka" da duk abinda ya sauwaka dai dai gorgodo iya abin da allah yabaka.

TAMBIHI:-

Badolene ba sai ke da kanki zakiyiba, ko da wani zai iya yimiki amma sai yabi duk ka'idar da akace abi sai yabi, koda itama ne tana yi watakila sai "jinin haila" ya saukomata, tacigaba da har sai tagama wannan addu'ar kiyi fatiha sai ki roki allah abinda kikeso insha allah zaki ga kin samu miji na aure? addu'a babu karami kuma babu babba.

                SIRRIN SAMUN MIJIN AURE A RUBUTUN "SURATUL MARYAM"

Har idan mace tana neman aure a gurguje, sai ta samu ta rubuta "Suratul Maryam" ko har idan baza ta iya ba sai ta ba wa, wani yarubuta mata, sai ta wanke wannan rubutun sai tasha ruwan ko, kuma sai ta rage kadan ruwan sai ta shafa raguwar a jikinta da kuma sauran fuskanta gaba daya, kar ta goge har sai ya bushe da kansa insha allah zaki ga mamaki. Kokuma kisamu ruwan a kwano kikaranta wannan Suratul Maryam a cikin wannan ruwan sai ki sha, kuma sauran sai ki shafa a jikinki amma kisani kowane ranar alhamis zakiyi insha allah zaki sau miji na aure kuma na gari.

                  SIRRIN SAMUN AURE TA HANYAR SADAKA DA "DABINO"

A wata ruwaito a Madrasa ta Ahlul-Bait (AS) yana cewa, har ida mace ta kai wani lokacinda ba ta sami mijin aure ba, to sai anemi "Dabino" mai kew sai kuma a lisafa shekarunta nawane, Misalai shine, har idan shekarunta yakai kamar 20, sai a lisafa akan kowane shekara za a samu Dabino guda 12 kowane shekara daya, to kinga shekara ishirin kenan yakama za a samu Dabino guda (240) a ka'idance.

Sai a hada wannan "Dabino" gabadaya , sai ayi alwalla cikin sarki maikew, sai a karanta "Suratu fathi: wato "Innaa Fatahna Laka Fathan Mubeena" sai a daga hannu a roki allah yakawo miji nagari sai a bawa masu bukatar wannan dabino sadaka, insha allah za a samu miji na gari in allah yayarda.

Inda hali yazama ranar alhamis, washegari shine jumma'a, sai ayi alwalla cikin sarki sai a zauna waje daya a karanta wannan addu'ar. Amma ba tare da wannan "Dabinon ba" sai a karanta "Suratu Daha" kafa (3) za a yisa a jere har yakai sawon kwana bakwai (7) wato zai zagawo zuwa ranar alhamis insha allah za a samu biyan bukata bi'izninlah.

Kuma shi wannan addu'ar, ba wai sai mace wanda bata taba yin aure ba, ko mace budrwa ko mace bazawara ma zata iya yin amfani da wannan addur'ar. Kuma har iyayenta ma zasu iya yimata wannan addu'ar ba wai sai ita kawai bane za ta yi, zasu iya taimakamata dan allah ya bata miji nagari.

Kuma kar a manta, a ranar far ne za a yi amfani da " Dabuno" amma washegari za a cigaba da wannan addu'ar "Suratu Daha" cikin kwanaki bakwai har aya zagayo, sai kuma ayi sadaka da duk abin da ya sauwaka da duk abinda allah ya horemaka insha allah za a samu biyanbukata.

                           SIRRIN TSAYAR DA MANEMI GA MACE

Mallam ina da tambayane, ina da wani abinda yake damuna yajima ina so nayi tambaya ko za a yi dace shiyasa nakeso ko zandace? Shaik Abu: yace idan har mace ta rasa nijin aure yace sai ta rubuta "Suratul Rahman" sai ta rubuta sunnant a karshe, dakuma wannan addu'ar shima sai a sa sunanta sau biyu a cikin wannan addu'ar shine:-

Yaa Jama'atar Rjaal, Salabtu Uqulakum (Sunanta) Kasalabatut Tamrati Min Shajaratiha, Walhabbati Min Akmamiha, Wa'alqaitu Alaikum Mahabbatan Minniy, Wa Addfan, Wahananan, Walaa Bil-Qu'udi Hatta Yatazawwajaha Ahadun Minkum, Wa'abdalat Ta'adiylaha, Wabaana Tazwiyjaha. Yaa Hala'an Laafiyah Houkul Azwaajur Rauhaniyya Assakinatu Fiy Qulubil Ajnabiyna Fayanzuru ila (Sunanta)

كسلبت التمرة من شجرتها والحبة من اكمامها وألقيت عليكم محبة مني وعطفا وحنانا وعشقا و تهييجا ال طاقة لكم با(sunanta)يا جماعة الرجال سلبت عقولكم الجلوس وال بالقعود حتى يتزوجها أحد منكم وأبطلت تعطيلها وبان تزويجها يا هلعا ال فية حوكوا األزواج الروحانية الساكنة فى قلوب األجنبين فينظروا

Za a yi wannan rubutun ne a ranar Jumma'a, sai ta ajiye  sai ranar lady ta yi wanka da shi amma ba wai a wurinda akwai najasa ba, in har bazata iya ba, sai ta bayar ayimata wannan addu'ar sai tayi wanka dashi, amma sai ranar "La'hadi" zata yi wanka dashi, bayan tagama wanka dashi kar ta goge jikinta sai tayi wannan addu'ar ta "Suratu Yunus" ( Aya 81 zuwa 82) ko har idan bazata iya ba, sai ta samu wani yayi mata (Kafa Bakwai) lokaci daya

Qala Musa Maaji'itum Bihis Sihru, Innanllaha Sayubdiluh, Innallah Laayuslihu Amalal Mufsideen. Wayuhiqqullahul Haqqa Bikalimatihi, Walau Karihal Mujrioun.

،قال موسى ما جئتم به السحر إن هللا سيبطله إن هللا ال يصلح عمل المفسدين، ويحق هللا الحق بكلماته ولو كره المجرمون


In sha allah idan aka yi wannan addu'ar, za a samu biyan bukarta da gaggawa, har idan aka samu masala to sai akara mai maita wannan addu'ar sau uku kuma wannan addu'ar an sha yinta kuma ansamu nasasara.

Post a Comment

0 Comments