Sirrin Kwanciyar Aure Da Kwanciyar Jima’i Mai Dadi 2023

 

Sirrin Kwanciyar Aure Da Kwanciyar Jima’i Mai Dadi 2023

Sirrin Kwanciyar Aure Amarya Da Ango A Daren Farko

A wannan rubutun namu zamuyi kokarin kawo muku Sirrin kwanciyar Aure, sirrin kwanciya da miji, sirrin kulhuwallahu, sirrin kafar maza, sirrin kafar mace wadannan sune abubuwan da zamu tattauna akansu

Akoi sirruka da yewa wadanda maza da yewa basu sani ba wanda insha Allah A wannan Post din zamuyi muku bayaninsu zaku ganesu, wanda wadannan sirruka ne na mallake miji ta yadda bazai karo miki kishiya ba.

Amarya Da Ango A Daren Farko

Wannan wani irin dare ne wanda amarya da ango ko wanensu yake cikin zumudi saboda wannan itace dare na farko wanda ya halatta garesu ko wannensu ya taba jikin dan uwanshi, wanda a wannan daren ake gane budurcin mace, a wannan dare zaka gane cewa shin budurwa ka aura ko kuma sabanin hakan.

Matsewar mace 

Koda kuwa ace mace tasha maganin matsi tabbas muddin ba budurwa bace saika gane cewa ba budurwa bace saboda maganin matsi yana aiki ne na wani lokaci kawai wanda baya dorewa, saboda haka kada wannan ya sanyaka kaji ka tsaneta saboda ka samu ba budurwa bace wannan baya nuna cewa ta aikata zina ne, domin kuwa budurci ana rasa shi ta hanyoyi daban daban.

Sirrin Kwanciya Da Miji

Akoi sirrika wanda yakamata ki sani a matsayinki na ya mace wanda ta shiga gidan mijinta ko kuma take kokarin shiga yanada kyau ki tsaya ki karanta wannan rubutun.

  • Tsabtace jiki
  • Kwalliya
  • Salon Kwanciya

Tsabtace jiki a wannan gabar yanada kyau kisan gabobin jikinki wanda suke ajiye datti, gasu kamar haka: hamata, farji, Gashin kai, wadannan sune gabobi masu ajiye kazamta saboda haka a kula dasu sosai a rika wanke kai sannan a rika saka turare lokacin kwanciya.

Kwalliya: Ki zamto mai yewan yin kwaliya hakan zai sanya kullum mijinki ya rika ganinki sabuwa a gareshi reshin yin kwalliya kuma ai sanya ki ki zamto tamkar tsoho.

Salon kwanciya wannan shine babba, bayan kin kammala tsabta da kwalliya sai kuma ki samu kaya matsatsu wanda zasu dame jikinki, wanda wannan kayan sune zaki sanya su wojen kwanciya.

Sirrin Kwanciya Da Mace

Anan zamuyi bayani ne ga maza yadda dabi’ar mata yake a lokacin kwanciya me suke so, wato ma matsayinka na miji kana bukatar ka kasance ka amsa sunan na miji ta yadda idan ka tunkari iyalinka zata samu gamsuwa sosai saboda haka ya kamata ka tabbatar kasan Maganin Karfin Maza Da Jima’i Da Kankan Cewar Gaba 2023 saboda gyara lafiyarka.

Sannan ka zama mai yewan tsabtace baki saboda baki yana daga cikin wuri wanda yake wari idan ba a tsabtace shi wanda wannan kan sanya mutum a lokacin da ya tunkari iyalinsa taji bata bukatarsa.

Sirrin Kwanciyar Aure Amarya Da Ango

Wannan shine gabar da zamu zayyano muku sirrukan kwanciyar aure yadda amarya da ango zasu more rayuwarsu na aure ba tare da an rika samun reshin gamsuwa ba.

idan baka san kalolin kwanciyar saduwa ba yanada kyau ka karanta wannan makalar Yadda Ake Kalolin Kwanciyar Saduwa 2023 a wannan post din akoi abubuwa masu alaka sosai saboda haka a shiga a karanta.

  1. A lokacin da amarya da ango zasuyi kwanciya wanda wannan kwanciyar ita ake kira da kwanciyar jima’a akoi bukatar ya kasance sun kiyaye wadannan tare da aiwatar wa:
  2. Wanka ko wannen ku yayi wanda da sabulu mai kamshi
  3. Goge hakora yanada kyau ku tabbata kun goge hakoranku tas, sannan koda ace kunyi jima’i kun kwanta barci idan zaku kara saduwa yanada kyau ku kara yin brush koda kuwa cikin dare ne saboda ku samu yin Yadda Ake Kiss Kala Kala Masu Motsa Shaawa 2023.
  4. Idan amarya karama ce lallai ka bita a hankali haka idan babbace kasan yadda zaka bita saboda aji dadin kwanciya.

Wannan shine a takaice abubuwanda amarya da ango zasuyi domin jin dadin jima’i a lokacin kwanciya Daren farko ko kuma dai sauran dare da ake dasu.

Post a Comment

0 Comments