Hanyoyi Hudu Da Zaka Bi Domin Magance Saurin Inzali Da Kara Karfin Mazakuta

Hanyoyi Hudu Da Zaka Bi Domin Magance Saurin Inzali Da Kara Karfin Mazakuta


Hanyoyi Hudu Da Zaka Bi Domin Magance Saurin Inzali Da Kara Karfin Mazakuta

KARFIN AZZAKARI DA MATSALAR SAURIN KAWOWA MANIYI

(1) shafa man ayu akan azzakari ko kuma jika gaban ayu a rinka wanke gaba da ruwan yana tsayarda jijiyoyin azzakari saidai bazai hana maniyi saurin zuwaba amma koda maniyi yazo da wuri sha awa bata tafiya zaka cigaba harka gamsarda uwargida

(2) ana iya hada furen dabino da hanno da tsintsiyar maza da sauyar hankufa a dakasu arinka shansa da shayi me lefton yana kara karfi da tsayi

(3) na uku nayi bayaninsa abaya kuma yafi kowanne aiki wato azzakari yayi karfi lokacin sha awa maniyi baya tahowa da wuri garin sauyar gaude

  • garin hulba
  • garin Habba
  • gadalin ma aurata
  • garin mai bauna
  • sassaken dandan
  • ganyen zurma

duk zaka dakasu waje daya kasha da zuma koda shayi wanda babu madara sai lefton.

(4) amfanida sexy copy a ruwan shayi shima yana temakawa namiji wajen jure jima i ba tareda azzakarinsa yayi sanyiba wato zaka Zuba garin a ruwan shayi wanda babu madara ka shanye..

allah yasa adace

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan bayanin game da wannan maganin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.

Post a Comment

0 Comments