Ikon Allah shiga kaga matar data haifi jijjirin dan akuya ga bidiyan.

Ikon Allah shiga kaga matar data haifi jijjirin dan akuya ga bidiyan.


 Tofa shafin fikira 24 ya rawaito wani labari akan matar da ta haifi akuya wannan abu ya bada mamaki kwarai da gaske dan haka ne ma yasa muka ce zamu kawo bidiyan domin ku gani.

Wannan bashi ne farau ba munji irin wannan labarin kusan sau 2 ko muce sau 3 domin idan kana har kar social media ko kuma kana sauraran gidan radio ðŸ“» tofa za kaji irin wannan abu sosai da sosai.

Matar da aka ce ta haifi akuya shin gaskiya ko karya ga karin bayani.

Wani fai fan Bidiyo da tashar Afrimax English ta Wallafa akan shafin ta na youtu.be ya nuna haka kana daga busani shafin fikira 24 ta fitar da labarin da harshan hausa kamar yadda kuke gani.

Dan haka yanzu abun da ya rage wa wanda yake bibiyar mu a wannan lokacin shine ya tasaya domin ganin wannan bidiyan domin ya tabbatar Danna katan rubutun nan ðŸ‘‰FULL VIDEO👈. 

Post a Comment

0 Comments