Maganin saurin kawowa da rashi karfin maza da girman mazakuta

Maganin saurin kawowa da rashi karfin maza da girman mazakuta


 Idan kana bukatar karfin Azzakari gaban ka a koda yaushe ya zama da karfi,sannan ka dena kawowa da wuri to kayi wannan hadin insha Allah zaka samu karfi sosai.

Kuma zai maganin sanyi da Matsala ta karancin shaawa da kuma wanke mara da kara ruwan maniy sannan hadin nan banda mara mata haramun!

Abubuwa da zaa nema:

Namijin Goro guda 5
Lemon tsami guda 3
Zuma kofi daya

Yadda zaa hada:

Da farko zaa goga Namijin goro a jikin magogi sai a zuba shi a cikin zumar nan sannan a kawo lemon tsami masu kyau masu ruwa guda 3 a mace iya ruwan banda kullum.

Zaka iya matsewa akan rariya domin iya ruwan ya fita zaa matse a cikin wannan zumar da Namijin goron a juya sosai,sai a rika shan babban chokali daya safe daya da dare.

Haka zaai har tsawon sati 2 insha Allah zakai mamaki kwarai indai ka jarraba wannan hadin zaka bada labari.
Allah yasa mudace.

Post a Comment

0 Comments