Yadda Wata Ta Fara HarKar Madigo – Saima Muhammad A cewarta

Yadda Wata Ta Fara HarKar Madigo – Saima Muhammad A cewarta


 Yadda Wata Ta Fara HarKar Mad*go – Jarumar KannyWood Saima Muhammad, Ta Bada Labarin Yadda Lamarin Ya Kasance.

Fitacciyar Tsohuwar Jarumar KannyWood Saima Muhammad Ta Bayyana Wani Labari Mai Ratsa Zuciya, Yadda Mata Ke Cintar Kansu A HarKar Mad*go, Inda Tsohuwar Jarumar Ta Bayyana Wani Labari.

Kamar Yadda Saima Muhammad Din Take Tattauna Wasu Abubuwa Kala Kala A Shafinta Na Tiktok, A Wannan Bidiyon Ta Bayyana Labarrin Yanda Matan Ke Afkawa Cikin Irin Wannan Hadarin Na Rayuwa, Duk Da Ta Bayyana Irin Wannan Darasin A Matsayin Mai Wuyan Tattaunawa.

Ga Labarin Da Jaruma Saima Muhammad Din Ta Bayar Game Da Wancan Matashiyar Data Fada Wannan Mummunar Yanayin.

Post a Comment

0 Comments