Ko a hada zangarniyar zogale da citta da kumfari da masoro a daka. Sai ya dinga zubawa a abincu yana ci. Wannan hadin ma na karin kuzari ne. Hakanan ma in mutum yana cin dafaffen muruci, to zai qara ma sa karfi. Sannan ya siyi gaban(Azzakar) dan maraqi ko dan Akuya wanda ba a yi wa fid’iya ba, a dafa masa da kayan kanshi ay masa miyar kuka da shi ya dinga ci. Wannan hadin ze kara masa tsayi da kauri. A samu gurji ai masa juice dinsa ya dinga sha da zuma. Shi wannan hadin yana kara yawan ruwa ne da kuma dogon zango. Sannan ya samu man kaunfari ya dinga shafawa a gaban na sa. Kuma ya dinga shan man kanumfarin cokali daya kullum. Yin hakan yana maganin noqewa da qanqacewa da rashin miqewa. Ka samu giginya ai maka juice din ta ko ka dinga shan ta a haka kai da kanwar ta ka. Wannan yana kara nishadi. Shan rake shi ma yana taimakawa sosai ga mata da maza Sai kuma a guji yawaita amfani da lemon tsami da kanwa don suna rage karfi kuma suna rage sha’awa. KANKACEWAR GABA kamar yanda nayi bayani a shirinmu na baya zamurinka duba sahihan bayanai dangane da maganinda ya dace namiji yayi amfani dashi domin ya magance matsalar kankancewar gaba.. akwai mazakutar bujimi (sa) amma wanda ba a dandakeba ana dafa azzakarinsa amma lokacinda za a dafa baza asaka kafi zabo da maggi da gishiriba domin zasu iya hana maganin aiki bayan ya dafu sai aci kuma zaka iya dafawa sau biyu a wata daya… sannan azzakarin ayu shi kuma dama bushashe ake samu a jikashi ya kwana sai namiji yasha ruwan sannan ya wanke gabansa da ruwan shima za ayi sau biyu a wata daya. Wadannan bayanan sun inganta idan namiji azzakarinsa bashida tsayi da kauri yanda zai gamsarda mace to zai iya jarraba daya daga ciki. ammfanin man Kwakwa wajen warkar da wasu matsalolin da ke damun mata, wadanda suka hada da rage tumbi da warkar da nankarwa, wato ‘Stretch mark’ a Turance. A kan samar da danyen man kwakwa ba tare da kona wani abu daga amfaninshi ba. Ba shi da wahalar hadawa, ba a bukatar yin amfani da wuta, kamar yadda na fada a baya. Da farko, uwargida za ta samu kwakwa daidai bukata, sai ta cire bawonsa, ta yayyanka su kanana, sannan ta markade sosai. Bayan kin markade, sai ki gtace ruwan, ki dura a roba, sannan ki ajiye shi a wuri mai iska, ki bar shi ya kwana. Da safe za ki ga mai ya taso a sama, ki sa cokali, ki yade man, ruwan ne kadai zai rage a kasa. Za ki gan shi kamar man shanu, in kuma kina bukata, kafin ki yade man, sai ki saka shi cikin firji don ya yi kankara. Hakan ya fi dadin yadewa, za ki gan shi kamar man kade. Masana sun tabbatar cewa ya fi dafaffen man kwakwan tasiri. An nuna cewa za a iya shan shi haka nan domin rage tumbi. Baya ga wannan, za a iya amfani da shi wajen magance Amosanin kai, wato ‘Dandruff,’ don haka za a iya amfani da shi a matsayin sinadarin wanke kai (Shampoo). Ko kuma a hada shi da man kitso da man shafawa domin gyaran jiki matuka. Ta bangaren warkar da nankarwa kuwa, babu kamar man kwawa. Da zaran kika fara amfani da shi wajen shafawa a jikinki, tabbas za ki nankarwa ta fara bacewa. Don haka a takaice kwakwa da manta suna da matukar amfani ga mace, baicin wadannan da muka lissafa. Ruwan na magance wasu cututtukan jiki, musamman masu cututtuka a mafitsara, wanda ake kira a Turance ;Urinary infections.

 A samu Muruci danye, sai a shanya ya bushe. Sai a hada da kanunfari da citta a daka. Sai ya dinga zubawa a shayi ba madara yana sha. Wannan hadin ze kara masa kuzari.

Ko a hada zangarniyar zogale da citta da kumfari da masoro a daka. Sai ya dinga zubawa a abincu yana ci. Wannan hadin ma na karin kuzari ne. Hakanan ma in mutum yana cin dafaffen muruci, to zai qara ma sa karfi.

Sannan ya siyi gaban(Azzakar) dan maraqi ko dan Akuya wanda ba a yi wa fid’iya ba, a dafa masa da kayan kanshi ay masa miyar kuka da shi ya dinga ci. Wannan hadin ze kara masa tsayi da kauri. A samu gurji ai masa juice dinsa ya dinga sha da zuma. Shi wannan hadin yana kara yawan ruwa ne da kuma dogon zango.

Sannan ya samu man kaunfari ya dinga shafawa a gaban na sa. Kuma ya dinga shan man kanumfarin cokali daya kullum. Yin hakan yana maganin noqewa da qanqacewa da rashin miqewa. Ka samu giginya ai maka juice din ta ko ka dinga shan ta a haka kai da kanwar ta ka. Wannan yana kara nishadi. Shan rake shi ma yana taimakawa sosai ga mata da maza Sai kuma a guji yawaita amfani da lemon tsami da kanwa don suna rage karfi kuma suna rage sha’awa.

KANKACEWAR GABA

kamar yanda nayi bayani a shirinmu na baya zamurinka duba sahihan bayanai dangane da maganinda ya dace namiji yayi amfani dashi domin ya magance matsalar kankancewar gaba.. akwai mazakutar bujimi (sa) amma wanda ba a dandakeba ana dafa azzakarinsa amma lokacinda za a dafa baza asaka kafi zabo da maggi da gishiriba domin zasu iya hana maganin aiki bayan ya dafu sai aci kuma zaka iya dafawa sau biyu a wata daya…

sannan azzakarin ayu shi kuma dama bushashe ake samu a jikashi ya kwana sai namiji yasha ruwan sannan ya wanke gabansa da ruwan shima za ayi sau biyu a wata daya.

Wadannan bayanan sun inganta idan namiji azzakarinsa bashida tsayi da kauri yanda zai gamsarda mace to zai iya jarraba daya daga ciki.

ammfanin man Kwakwa wajen warkar da wasu matsalolin da ke damun mata, wadanda suka hada da rage tumbi da warkar da nankarwa, wato ‘Stretch mark’ a Turance.

A kan samar da danyen man kwakwa ba tare da kona wani abu daga amfaninshi ba. Ba shi da wahalar hadawa, ba a bukatar yin amfani da wuta, kamar yadda na fada a baya.

Da farko, uwargida za ta samu kwakwa daidai bukata, sai ta cire bawonsa, ta yayyanka su kanana, sannan ta markade sosai. Bayan kin markade, sai ki gtace ruwan, ki dura a roba, sannan ki ajiye shi a wuri mai iska, ki bar shi ya kwana.

Da safe za ki ga mai ya taso a sama, ki sa cokali, ki yade man, ruwan ne kadai zai rage a kasa. Za ki gan shi kamar man shanu, in kuma kina bukata, kafin ki yade man, sai ki saka shi cikin firji don ya yi kankara. Hakan ya fi dadin yadewa, za ki gan shi kamar man kade.

Masana sun tabbatar cewa ya fi dafaffen man kwakwan tasiri.

An nuna cewa za a iya shan shi haka nan domin rage tumbi. Baya ga wannan, za a iya amfani da shi wajen magance Amosanin kai, wato ‘Dandruff,’ don haka za a iya amfani da shi a matsayin sinadarin wanke kai (Shampoo). Ko kuma a hada shi da man kitso da man shafawa domin gyaran jiki matuka.

Ta bangaren warkar da nankarwa kuwa, babu kamar man kwawa. Da zaran kika fara amfani da shi wajen shafawa a jikinki, tabbas za ki nankarwa ta fara bacewa.

Don haka a takaice kwakwa da manta suna da matukar amfani ga mace, baicin wadannan da muka lissafa. Ruwan na magance wasu cututtukan jiki, musamman masu cututtuka a mafitsara, wanda ake kira a Turance ;Urinary infections.

Post a Comment

0 Comments