Yar Uwa Ga Hadin Da Zakiyi Domin Magance Matsala Bushewar Gaba Da Daukewar Sha’awa

Yar Uwa Ga Hadin Da Zakiyi Domin Magance Matsala Bushewar Gaba Da Daukewar Sha’awa


 Gamai samun daukewar ni’ima da rashin sanin dadin aure ko rashin nishadi to amarya ko uwar gida ga yanda zaki magance wadannan matsaloli cikin sauki.

  • aya
  • zuma
  • dabino
  • garin sallaja

sai ki markadesu ki tacesu sai ki rinka diba kadan-kadan kina hadawa da zuma da garin habba kadan kina sha safe da yamma.

WADDA BATAYI AURE BA KADA TAYI

mijinki zai ji kin canza sosai.

RASHIN SHA’AWA

akwai matanda basayin sha’awa ko basa jin dadin saduwa ko ni’imarsu ta dauke, to yanda za’a magance wannan matsala shine sai kisamu.

  1. zangarniyar zogale,da ya’yanta gadaya
  2. karanfani
  3. citta
  4. masoro
  5. kinba

sai ki dakesu guri daya su zama gari,saiki rinka shan wannan hadi a shayi safe da yamma,ki gwada ki gani, yana kara dadin da mai gida zai gamsu sannan kuma zaki rinka cin dabino(ajuwa) mai kyau tare da kwakwa zaki sha mamaki.

Allah Yasa Mu Dace.

Post a Comment

0 Comments

.