An gano dalilin daya kai Dattijan nan dakin karuwa Duk me adalci zai so yaji ya akai

 

An gano dalilin daya kai Dattijan nan dakin karuwa Duk me adalci zai so yaji ya akai

Kurun kusa bidiyan wani dattijo da aka gani a gidan mata masu zaman kansu abun ya daurewa mutane da yawa kai shin menene yake faruwa a wannan lokacin ne shin akwai abun da yayi dakin ko ba abun da yayi.

Ku tsaya kuji abunda yafaru wani bawan Allah mai bada magani ya hadu da sharrin ashawo kowa dai yasan wacece ashawo idan baka sani bama to duk wacca kaji ance mata ashawo indai hakan ba kazafi akai mata tu akwai matsala.

Mafiya yawancin wanda ake ce mudu ashawo sune mata masu zaman kansu suna ai kata alfasha zamu iya cewa kamar gidan karuwai ko kuma wanda suke kama hotal da dai sauran masu aiki alfasha mace ko namiji zaka iya kiransu da wannan sunan.

Sai kuma kwatsam aka ga wani Dattijo wanda yana yin shigar sama ba shiga bace ta iskanci ko kuma wani abi maka mancin iskanci sai aka ga yafito daga dakin irin wannan matan da suke kama daki sunayin bariki.

Wannan abu ya bawa mutane mamaki shine daga karshe dai an gane menene yakai wannan Dattijo dakin wannan karuwar ga bidiyon anan kasa domin ku gani da idan ku kudan na Inda aka saka FULL VIDEO

Post a Comment

0 Comments